Tuesday, 24 January 2017

Masu Hikima : MANUFAR WANNAN SHAFI

MANUFOFINMU
Hakika Muna Da Manufa Maikyau Ga Al'ummarmu, Musamman Ta Fannin Ilmantardasu Dangane Da Kalamai Masu Amfani Agaresu Wadanda Darajarsu Takai Arubutasu da Ruwan Gwal. Zamu Rika Kawo bayanai akan Ayoyi Da Hadissai Na Annabin Rahama da Maganganun Magabata Da Sharhi Mai Ma'ana Akansu dangane da Fa'idodi akan kiwon lafiya (Wato Magungunan Musulunchi).
Bugu Da Kari, Zamu Rika Tsokaci Akan Littattafai Da Mawallafansu, Sannan Kuma Zamu Tsunduma Cikin Tarihi( Albidaya Wan Nihaya).
Fatanmu Shine Ku kasance Taredamu Akoda Yaushe.
Akarshe Ashirye Muke Wurin Amsa Tambayoyinku Masu Amfani.
Domin tuntuba 
09060014626
07061933612
aminu8080@gmail.com
 Mungode Kwarai Jama'a!

No comments:

Post a Comment