Masu Hikima :
AYANZU DUNIYA TA CIGABA, KOMAI DA AKEYI ANAYINSANE ABISA TSARI DA ILMI. JAHILCI YAKAU SAI WANDA YA ZAUNA YA NADE KAFAFU DAGA NEMAN CANJIN RAYUWA TA HANYAR ILMI, SHINE WANDA JAHILCI YA AURA. AMMA FA KOMAI BAI SAMUWA DAGA KWANCE, DONHAKA KAI BAWA KA TASHI TSAYE TAREDA NEMAN TAIMAKON MAHALICCINKA SAI KA SAMU DAUKAKA.
No comments:
Post a Comment